*KARATUN LITTAFIN HIKHBATUN-MINAT-TARIKH*
Wannan shine karatun littafin Hikhbah na satin da ya gabata da kuma na yau, Wanda aka saba gabatarwa a duk Ranar jumu'ah a masallacin *_UTHMAN BIN AFFAN_* dake Tsafe, Wanda wakilin Malam Musa s lawal Tsafe, Malam Usman haruna Tsafe yake gabatarwa.
Allah ya saka da Alkhairi, shi kuma Malaminmu Malam Musa Allah ka bashi Nasarar kammala wannan karatu da ya keyi.
09Hikhba by Malam usman Haruna tsafe
http://darulfikr.com/s/10234
010Hikbah by malam usman haruna tsafe
http://darulfikr.com/s/10233
darulfikr.com takuce a koda yaushe domin yada Sunnah.
Copyright©
*_ABU SINÃN_*
08064734911
No comments:
Post a Comment