*IN ANSHA RUWA A KOMA AIKI!!!*
NASIHA KAFIN ZUWAN LIMAN DAGA MASALLACIN IDI NA DAYA DAKE GARIN TSAFE, WACCE USTAZ MUSA S LAWAL YA GABATAR MAI TAKEN: _MUHIMMANCIN LOKACI, BAYAN RAMADANA SAI ME?_ DAN UWA YA KAMATA KA SAUKE DOMIN AKWAI ABUBUWAN DA YA KAMATA KASANI KWARAI DA GASKE, MALAM YA BADA ILIMI.
Muhimmancin lokaci meya kamata in aikata bayan ramadan?
DAGA BAKIN *_USTAZ MUSA S LAWAL TSAFE(ABU SALIH IBN SALIH)_*
http://darulfikr.com/s/24540
Kasance da darulfikr.com a koda yaushe domin samun karatukan maluman Sunnah a saukake.
Darulfikr.com takuce domin yada Sunnah.
Copyright©
*_Hashim Sirajo Uba Tsamiya(ABU SINAN)_*
*_Hashim Sirajo Uba Tsamiya(ABU SINAN)_*
+2348064734911
+2349030201868
+2349030201868
No comments:
Post a Comment