*ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!!*
```A madadin kwamitin SHABABU AHLIS SUNNAH WALJAMA'AH TSAFE, muna farin cikin sanar daku cewa Mai gida kuma babban malaminmu, patron na wannan kwamiti, wato Sheikh Musa s lawal Tsafe (Abu salih ibn salih) ya samu nasarar lashe jarabawar karo karatu a jami'ar musulunci dake jamhuriyar Niger(digiri na biyu), muna taya Malam da sauran Abokanshi guda hudu murnar lashe wannan jarabawar. Allah yasa ayo karatu mai amfani Wanda za'azo a cigaba da kwarara manashi a kwakwalenmu har sai mun fara tunbudinshi.
Hashim Surajo Uba Tsamiya ```
No comments:
Post a Comment