🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
*KARATUN HADISI DA AIKI DASHI SHIKE KAWO ZAMAN LAFIYA GA MUSULMI*
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
DAGA ZAUREN: *MU KYAUTATA NIYYA*
_Fitowa Na farko 008_
*SUNNONIN ALWALA*
🔸 *KALMAR SHAHADA BAYAN KAMMALA ALWALA*
Daga Umar Dan khaddab(R.A) yace: Manzon Allah (S.A.W) yace: *_((BABU WANI DAYA DAGA CIKIN KU DA ZAIYI ALWALA, YA KYAUTATA ALWALAR, Sannan yace: ASH-HADU ANLAA ILAHA ILALLAHU, WA ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WARASULUHU, face sai an bude mashi kofofin aljanna guda takwasz ya shiga ta inda yake so))._*
[Muslim 553]
DOMIN SHIGA GROUP DIN *MU KYAUTATA NIYYA* NA MAZA KO NA MATA SAI A TUNTUBI WADANNAN NUMBERS:
+2348064734911
+2349030201868
https://fb.me/abbansinan
No comments:
Post a Comment